Posts
Showing posts from January, 2019
Social Media Domin Cigaban Alumma
- Get link
- X
- Other Apps
Wasu Matasan Jahar Kebbi sun guduri aniyar tsalkake harkar social media Domin amfanin Alummar Jahar Kebbi da Arewacin Najeriya. Wannan bayanin yafito daga bakin Daya daga cikin Shugabannin Shirin bayan kammala taron Social Media Class a Jahar Sokoto. Comrd Yahuza Zaki Gwandu shine yake wannan bayanin ga Mahalarta taron inda yasheda musu Cewa bada jimawa ba wannan kungiya zata gayyato masana harkokin Sadarwa na Zamani Domin baje kolin su a Jahar Kebbi. Idan Jama'a Basu mantaba ba anfara yunkurin kafa wannan kungiya tun a watan Afrilu shekarar da tagaba ta ta 2018. Inda Yanzu haka shirye shirye sun kankama Domin ganin ankaddamar da wannan kungiya a Jahar Kebbi bada Jimawa ba. Daga cikin Matasan dake wannan kokarin akwai Malam Shehu Hassan DND, Yahaya Salisu Danjada Argungu, Ismail Karatu Abdullahi, Zulkifilu Musa Argungu da sauran Manyan Masana harkokin Social Media da alamurran Yau da Kullum a Jahar Kebb.