Ga masu Bukatar aiki a Filin Jirgi
[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Etihad Airways Yana Neman Ma’aikata a Nigeria Kamfanin Etihad Aviation Group (EAG) dayane daga cikin kamfanunuwan zirga-zirgar jiragen sama na yankin kasashen larabawa, baya ga zirga-zirga ko muce Jigila, kamfanin yana aikin lura da filayen tashi da saukar jirage da kuma lura da lafiyar jiragen sama. Shiga link dake kasa domin duba yadda zakayi applying:- http://www.edu.sharfadi.com/2019/02/21/ka-nema-yanzu-kamfanin-etihad-airways-yana-neman-maaikata-a-nigeria/ Kayi *share* don sauran 'yan uwa su amfana. Mungode.