Ga masu Bukatar aiki a Filin Jirgi

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Etihad Airways Yana Neman Ma’aikata a Nigeria

Kamfanin Etihad Aviation Group (EAG) dayane daga cikin kamfanunuwan zirga-zirgar jiragen sama na yankin kasashen larabawa, baya ga zirga-zirga ko muce Jigila, kamfanin yana aikin lura da filayen tashi da saukar jirage da kuma lura da lafiyar jiragen sama.

Shiga link dake kasa domin duba yadda zakayi applying:-
http://www.edu.sharfadi.com/2019/02/21/ka-nema-yanzu-kamfanin-etihad-airways-yana-neman-maaikata-a-nigeria/

Kayi *share* don sauran 'yan uwa su amfana.

Mungode.

Comments

Popular posts from this blog

Kebbi State Governor, Dr Nasir Idris,.Kauran Gwandu, on Thursday presented a budget proposal of over N642.9billion to the State House of Assembly for consideration and approval.

The Kebbi State Government, through the Ministry of Special Duties, has concluded arrangements to commemorate the 2025 International Day of Persons with Disabilities scheduled for Wednesday, 3rd December, 2025.