NASARANIYYA DEVELOPMENT FORUM.
NASARANIYYA DEVELOPMENT FORUM. Masha Allahu Ayau Monday 17/10/2023 Honarable Junaidu Wassagu Yadauki Nauyin Karatun Yara 100 A Model Primary School Dake Garin Wasagu A Karkashin Jagorancin Kungiyar Uwargidan Maigirma Gwaunan Jahar Kebbi Dr Nasare Naseer Idris Kauran Gwandu. Inda Fagacin Wasagu Yazoda Tawagar Shuwagabannin Kungiyar Nasaraniyya Development Forums Na Zuru Emirate Domin Bada Tallafin Ga Marayu 40 Da Diyan Mararsa Karfi 60. Wannan Tallafin Karatun Anyi Amfanida Anguwannin Dake Cikin Garin Wasagu Domin Duba Diyan Marayi Da Diyan Mararsa Karfi. Honarable Junaidu Wassagu Yabada Tallafin Kudaden Karatunsu Na Tsawon Shekara Tareda Uniform Dinsu Da Biro' Pencils & Cleaners Guda 100 💯. Muna Rokon Ubangiji Allah Yanda Fagacin Wasagu Yake Taimakon Yayan Talakkawa Ubangiji Allah Ka Taimakesa Ta Kowanne Fanni Ameeen Summah Ameen. Tanks 🙏🙏🙏 Aminu Adamu Wasagu $arkin Yakin Fagacin Wasagu.