A Lissafi na daga ranar Larba 23rd August 2023 zuwa 1st December 2023 Maigirma Kwamishina Dutsinmari ya cika Kwana 100 a Office amatsayin Kwamishina inda cikin iyawar Allah mutane 7 suka Amfana dashi ta fuskar Samun Motoci domin Su Hau ko suyi Kasuwanci su Dogara da kansu su taimake iyalin su da Sauran Yan'uwan su anawa Lissafi.
KAURAN GWANDU NEW MEDIA INITIATIVE. MOTTO:- PROMOTING APC AND GOOD GOVERNANCE. Acikin Kokarin mu na ganin mun Qara daga Darajar APC da kuma Daga Darajar Masu Mulki Kyakkyawa a Jahar Kebbi. A yau akalar mu zata waiwayi Daya daga cikin Kwamishinonin Jahar Kebbi 26 daga Lokacin da aka Rantsar dasu sunka shiga office sunka kama aiki. Sanin kowane Shekaranjiya A wajen Bukin Raba motoci ga Kwamishinonin Jahar Kebbi Maigirma Gwamnan Jihar Kebbi H.E Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu yayi kira garesu ga Abubuwa biyu masu muhimmanci acikin Al'umma:- 1. Cewa Su koma cikin Al'ummar su sujiyo Bukatun su sukawo domin Gwannati ta taimake su. 2. Su Taimake Al'ummar su da Abinda sunka samu Gwabnatance. Sanin kowane tun Ranar da Maigirma Gwamna ya rantsar dasu yafara fadin Wannan Maganar yanzu gashi ya sake fadi a Karo na biyu. Wannan yassa na dau Alkawalin zanyi Tambihi akan Cikar Kwana 100 ga Hon Commissioner Ministry For Local Government and Chiefftaincy affair Kebbi State Hon Abubakar Umar G...