KA DAGE DA YIMA MAFARINKA ADDU'A AKODA YAUSHE.
Ɗa A Gaban Iyayen Sa.
Mahaifina Alh Abubakar Zaki Gwandu mai Shekaru 68 mai
Iyayen mu mata Ukku 3
ƴaƴa mu 26
Jikokin sa maza da mata Rayayyu su 60 ne
Total mu 90 kenan a halin yanzu nine na Biyar 5 acikin Ya'yan sa 26.
Babana abin Alfahari na ina qara yi maka Addu'a Allah yasa ka Gama da Duniya Lafiya Ameen. A bayyane a boye dare da Rana Addu'a muke maka Allah Yaqara rufa maka asiri Ameen.
Maigidana Alh Faruku Musa Yaro Enabo-JAGABAN Gwandu ina Qara yi maka Addu'a Allah yasa ka Gama da Duniya Lafiya Ameen.
Maigidana Samaila Labbo ina Qara yi maka Addu'a Allah yasa ka Gama da Duniya Lafiya Ameen.
Kunyi min komai a Rayuwa.
Mahaifina ya dauki Dawainiya ta tun daga Islamiyya
Primary har Zuwa
Secondry har Zuwa
Higher institution
ALHAMDULILLAHI BIHAZAL NI'IMA.
Masu Gidana sun bani Kulawa ta Siyasa da Kasuwanci daga Lokacin da muka Hadu dasu 2017 to date 2023 6 years Kenan Alhamdulillahi.
Ta Dalilin su Nasan Mutane da Dama kuma na Amfana dasu Sosai Alhamdulillahi.
Daga Cikin su
Bazan dauke Hannuna ba sai na Kira Sunan
Hon Kabiru Labbo Jega FCNA AJIYAN
Hon Shehu Koko Muhammad Wamban Koko
Alh Usman Osho
Wadannan Mutane sun bada Gudunmawa sosai wajen ganin na cimma matsayin da Nike a yau na Rayuwar Siyasa da Mu'amala Allah yasaka muku da Alkhairi Ameen.
Daga Karshe ina Gara Jaddada Godiya ta ga Jinina Magajina MTN Connect Manager Kebbi State.
Alh Mustapha Malami Gwandu
Mentor per Excellent.
My Journey in Telecommunications Industry will not Complete without his name is Mentioned almost 20years in the Same Industry from Kiyos to Shop from Shop to Company.
Allah yasaka muku da Alkhairi Baki daya.
Allah ya Gwadamin kuna Raye na Mallaki Katafaren Kamfanin Sadarwa a Najeriya Ameen.
Yanzu Danku Ɗan'uwan ku kuma Yaron ku shine ke da
Kamfanin
AYZ ANNUR COMMUNICATION SERVICES.
We do alot on Communication and Services in this Digital World 🌎 Allah Yaqara kama muna Ameen.
Yours Always
Alhaji Yahuza Zaki Gwandu
CEO/ Managing Director
AYZ ANNUR COMMUNICATION SERVICES.
Talata 22/08/2023.
Comments
Post a Comment