TUNATARWA KWANAKIN MU NA QARA RAGEWA WANE SHIRI KAYYIMA RAYUWAR KA DON GOBE.
KWANAKIN MU NA QARA RAGEWA WANE SHIRI KAYYIMA RAYUWAR KA DON GOBE.
Na ziyarci wani Maigida na A cikin Sabbin Kwamishinonin Gwannatin Jahar Kebbi na Yanzu a Weekend.
Muna cikin tattaunawa dashi sai nace Masa Maigida Sai kunyi Hankuri dani Saboda Zan Maida Hankali na wajen Kasuwancina da Hulda da Kamfunnan dake bani Kwangiloli wasu 3 Months wasu 6 months wasu two years in Shaa Allahu zan Rage Shiga Cikin Harkokin Siyasa Gaskiya.
Bude Bakin sa keda wuya sai yace ina Ina Ina Yahuza ai bazai yiyu Gareka ba ko kusa bazan Yarda ba, bayan kayi Building Grassroot Politics Dinka for almost 10years zakace yanzu Zakayi Quiting sam nikam ban gamsu da wannan ba.
Wannan Saqone zuwa ga Duk wani wanda muke Hulda dashi na kusa ko nesa don yasan da wannan.
Shakka Babu zamu maida Hankalin mu a Wajen Kasuwancin mu da Hulda da Kamfuna na Gida da waje kamar yadda Munka fara tun a 2007 to date duk dacewa Siyasa ta ɗan Raunata muna wannan Hulda ta Kasuwanci da Kamfunna.
But Alhamdulillahi with Plan dinda ke Garemu yanzu in Shaa Allahu koda siyasar Bazamu yi wasa da Harkokin Kasuwancin mu ba zamu baiwa kowane bangare nashi hakke Gwargwadon iko in Shaa Allahu.
Mostly a yau Harkokin Siyasar da mukeyi ONLINE zasu iya komawa Work at home wajen cigaba da Yada Manufofin Gwannati da masu Gidajen mu na Siyasa.
But Physical Appearance in Politics zamu bada time na Halarta idan bukatar hakan yasamu. Kamin muga ya Rayuwar mu zaka Kasance Gaba. We have Plans ahead in Shaa Allahu.
Sauran "Yan Siyasa dake bukatar Hulda damu wajen yada Manufofin su da Alkhairan su shima wannan ko a gida zamu iya tunda harkar Online Business Activities ce yanzu.
Muna da Facebook Page na Annur Media Watch da Blog site wanda bada Jimawa ba zamu Sake link mai suna http/www.ayzhausa.com in shaa Allahu ko wani sunan daban wanda zamu dinga Wallafa labaru na Cikin Gida Jahar Kebbi da Sauran Jahohin area da Hausa tare da wallafa Sharhe sharhe akan abinda Yashafi Gwannatoti domin bada Shawara kyauta domin Ci gaban Al'umma.
A Personal Page dinmu na Yahuza Zaki Gwandu very soon zamu bayyana shirin mu akan shi kasancewar ya Girma yasamu Tsaro inda yanzu da wannan Page din Saqo na isa ga Aqalah mutane 1.1m.
So Wannan Shafin ba abin wasa bane yanzu.
So Da haka Nike Gara Godiya ga "Yan'uwa da Abukkan arziki a duk inda suke bisa Kulawar su gare mu Allah yasa ka Da Alkhairi Ameen. Muna Tare daku akoda yaushe.
Lokaci zuwa Lokaci zamu dinga cewa wani abu akan Siyasa don Ayi Gyara domin cigaban Jahar Kebbi da Al'umma baki daya. Musamman a dayan Facebook Page din mu mai Sunan Yahuza Gwandu
Allah Yasanya Alkhairi da Akbarka acikin Rayuwar mu baki daya yasa muyi Kyakkyawan Karshe ya kuma qara azamu bisa hanyar Gaskiya da aiki da ita Ameen.
Comments
Post a Comment